IQNA - Daya daga cikin muhimman fagagen da ke haifar da kyakkyawar fahimtar matsayin wannan wata a tsawon tarihi shi ne sanin wannan wata ta mahangar sunaye da siffofi daban-daban da aka ba shi a tsawon tarihi .
Lambar Labari: 3492522 Ranar Watsawa : 2025/01/07
IQNA - Yawan ayoyi game da Yahudawa a zamanin Musa da farkon Musulunci suna da wata boyayyiyar hikima da za ta iya kaiwa ga wannan zamani.
Lambar Labari: 3491287 Ranar Watsawa : 2024/06/05
Tsanani da taurin kai suna daga cikin halayen da idan mutum ya kasance yana da ita ba zai taba iya kaiwa ga gaskiya ba kuma kullum yana dagewa akan dabi'unsa ko tunaninsa.
Lambar Labari: 3487803 Ranar Watsawa : 2022/09/04